Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci a aiki.
Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci guda Arba'in daga jami'o-in Usman Danfodio , Sakkwato, Sudan da India a aikin gwamnati. A wata sanarwa daga...
Boko Haram sun kashe mutum biyu a wani hari kusa da Chibok.
Mayakan Boko Haram sun kashe mutum biyu a wani kauye kusa da garin Chibok , yankin Arewa maso gabas a Najeriya wasu mazauna kauyen da...
Iyalen Marigayi mai shara’a Idris Kutigi sun bayyana ranar jana’izar sa.
A wata sanarwa da Babar yar marigayin Binta Aliyu ta fitar ranar talata tace gawar marigayin zai iso Abuja daga birnin London ranar Laraba da...
Fashi da makami na Offa: Gwamnatin jihar tace wa yan sanda akwai lauje cikin nadi.
Gwamnatin jihar Kwara tana zargin hukumar cewa akwai wani Abu da take boyewa yan Najeriya game da wadanda ake zargin su dayin fashi a Offa....
Fiyade: Yan Najeriya sun bukaci Adalci wa yar shekara goma sha uku Ochanya Ogbaje.
Yan Najeriya musamman ma masu rajin kare yancin Dan Adam sun bukaci ayi Adalci wa yar shekara goma sha uku Elizabeth Ochanya Ogbaje wacce ta...
MUSUT OZIL AND AUBAMEYANG SHINE AS ARSENAL COME FROM BEHIND TO BEAT LEICESTER 3-1
Mesut Ozil's superb individual performance saw Arsenal come from behind to beat Leicester City 3-1 in the Premier League. Leicester led in the first half...
MUSUT OZIL AND AUBAMEYANG SHINE AS ARSENAL COME FROM BEHIND TO BEAT LEICESTER 3-1
Mesut Ozil's superb individual performance saw Arsenal come from behind to beat Leicester City 3-1 in the Premier League. Leicester led in the first half...
Fursunoni guda Talatin da biyar zasu rubuta jarabawar NECO a jos jihar filato.
Hukumar kula da gidajen yari na jos tace fursunoni talatin da biyar ne zasu rubuta jarabawan NECO na watan Nuwamba da Disambar bana. DSP Luka...
Hukumar kula da shirin matasa masu yiwa kasa hidima NYSC ta dakatar da shirin horo na rukuni na uku har Sai baba ta gani saboda rikicin Kaduna.
Biyo bayan rashin zaman lafiya a wasu sassan jihar Kaduna da kuma kafa dokar hana fita da gwamnatin jihar tayi hukumar NYSC ta dakatar da...
Matar mai fenti ta haifi tagwaye manne da junan su a keffi.
Ms Onya yar asalin karamar hukumar Otukpo a jihar Benuwe tare da mijinta mai sana'ar fenti sun sami farin cikin kan farin ciki ta hanyar...