Wani Barawo yayi satar kwan wutan lantarki na tsaro a gidan Dan sanda.
Wani Dan shekara 20 Muhammad fahad a ranar Talata aka gurfanar dashi a wani kotu dake karshi Abuja saboda ya saci kwan wutan lantarki na...
Yan sanda na nemar wata yar aiki da ta kashe uwar dakin ta.
Yan sanda suna Neman wata yar aiki Becky Johnson wacce ake zargin ta da kashe uwar dakin ta Yemisi Haasz a gidan ta dake Asokoro...
Wadanda Ambaliyar ruwa ya Shafa a Kano sun koka da cewa haryanzu ko kobo basu samu ba daga cikin Naira miliyan 100 kudin agaji.
Wadanda tsira a bala'in Ambaliyan ruwa na kwanan baya a karamar hukumar Rimin Gado na jihar Kano sun ce basu karbi ko sisi ba daga...
PDP CHIEFTAIN COLLAPES IN COURT
Joseph Omoniyi A Peoples Democratic Party, PDP chieftain in Osun State, Mr Fatai Oyedele, popularly known as Diekola has collapsed during a court session. Diekola and...
Babban sufeton yan sanda ya cire kwashinan yan sanda na jihar filato.
Tsohon shugaban kasa na soji a Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida yace bashi da zaurukan sada zumunta. A wata sanarwa daga ofishin watsa Labaran sa IBB...
Sojoji sun daure wakilin jaridar Punch da wasu mutane 28 na awa 28 saboda janaral daya bace.
A ranar Asabar ne sojoji suka kama wakilin jaridar Punch Friday olokor a wani gurin sayar da abinci Anne Breeze dake Ray field jos da...
Kano ta sami sabuwar jami’a mai zaman kanta irinsa na farko.
An kaddamar da wata sabuwar jami'a mai zaman kanta wacce ke da manufar yin bincike, kere kere da sana'oin hannu a birnin Kano. Makarantar mai...
Babban sufeton yan sanda ya cire kwashinan yan sanda na jihar filato.
Babban sufeton yan sanda Ibrahim idris ya cire kwamishinan yan sanda na jihar filato Undie Adie ba ta re da bata lokaci ba. Kakakin rundunar...
Yarbawa sun koka da yadda yan uwansu ke hasarar dukiyoyin su saboda rikicin Jos
Yarbawa dake Arewancin Najeriya sun koka da yawan rikici a Jos, jihar filato Wanda ke haddasa rasa rayuka da dukiyoyin su. A makon jiya rikici...
Yan bindiga sun sace wani Dan kasuwa a kebbi.
Rohoto na cewa an wasu yan bindiga su sace wani babban Dan kasuwa kuma mai Harka sai da zannuwa Alhaji Murtala Zauro a jihar Kebbi....