Home Uncategorized Gwamnatin Tarayya tace nan bada jimawa ba zata fara shirin kebe guraren kiwon shanu.

Gwamnatin Tarayya tace nan bada jimawa ba zata fara shirin kebe guraren kiwon shanu.

54 second read
0
Ministan aikin gona da raya karkara chif Audu Ogbeh yace nan ga kadan Gwamnatin Tarayya zata fara shirin kebe guraren kiwon shanu a fadin kasar nan don dakatar da kashe kashe da Makiyaya keyi.
Ogbeh ya bayyana hakan ranar litinin a wata ziyara daya kai kasuwar wake dake Auta Balefi , jihar Nasarawa inda yan gudun hijira ne ke harka a kasuwar.
Ministan yakara jaddada kudirin gwamnati na Samar da wasu manyan kasuwanni wa manoma don rage hasarar anfanin gona bayan girbi.

Load More Related Articles
Load More By Admin
Load More In Uncategorized

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Check Also

TREY SONGZ WELCOMES FIRST CHILD

Michael Olaleye Looks like Father’s Day came early for Trey Songz, as the singer jus…