Wani mutum Dan shekara saba’in ya auri Rabin ransa yar shekara goma Sha biyar a Naija.

Read Time:39 Second
Wani mutum Dan shekara saba’in a Jihar Naija Yakubu chanji ya auri wata yar karamar yarinya mai shekara goma Sha biyar.
Makwabtan ma’airatan dake da banbancin shekaru mai rata sun shaidawa jaridar Daily Nigeria cewa Yakubu yana cikin shekara saba’in.
Jaridar Daily Nigerian ya gano cewa an daura auren a Lapai jihar Naija ranar litinin inda yan uwa da abokan Arziki suka halara.
Yakubu wanda aka fi Sani da Nafsi Nafsi a birnin Minna , ya sami lakabin chanji ne saboda auri sake.
Mai taimako ne a yankin kwangila, Minna an san shi sosai musamman gudumawar sa wajen Gina masallacin yankin.
Wani majiya da ya bukaci a sakaye sunan sa yace sun san shi auren mata hudu a gidan sa amma da zaran ya saki daya ko ta mutu zai auro wata.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %