An kashe yan kungiyar Boko Haram a Borno.

Read Time:33 Second

Rundunar sojin Najeriya tace ta samu nasarar karkashe wasu yan kungiyar Boko Haram yayinda suka farma kauyen Garshigar a karamar hukar Moba a Borno ranar laraba.
Darektar Hulda da jam’a na Soja Texas Chukwu ne ya bayyana haka a cikin wani rohoto ranar Alhamis a Maiduguri kana ya fadi cewa yan Boko Haram Wanda suke cikin motoci mai dauke da bindiga guda 9 sojojin operation lafiya dole ne suka tare su tare da fin karfisu biyo bayan wani labarin tsirri mai karfi da sojin suka samu.
Darektan yace sojojin sun sake dabara ne bayan sun ga baki tare da yin kawanya wa yankin Garshigar da motocin sintiri na yaki.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %