Yan sanda sun kama Wanda me yiwa Atiku baraza na akan Neman shugaban kasa.

Read Time:38 Second

Yan sanda masu Tara bayanai na tsirri dake karkashin Babban sufeton yan sanda sun kama mutumin da ake zargi da yin barazana wa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar daya bar Neman shugaban kasa ko kuma ya sace shi.
Mai laifin mai suna Augustus Akpan Dan shekara 43 Dan garin Edemaya a karamar hukumar ikot Abasi na jihar Akwa ibom ana kuma zarginsa da cewa zai kashe Fatima, Rukayya da Jennifer yaya da matar Atiku Wanda take daga cikin masu takaran shugaban kasa a PDP.
An ce Akpan yana kokarin ya bar kasa kafin yan sanda suka kamashi a tsohuwar toll gate dake kan hanyar Ibadan – Lagos .
Jami’in Hulda da jama’a na hukumar yan sanda jimoh moshood ya tabbatar da kamen a wata sanarwa daya mikawa yan jaridu

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %