Kungiyoyyin Addunai sun yi zanga zanga akan wani makwancin ruwa a filato.

Read Time:34 Second

Wata hadaddiyar kungiyoyyin Addinai karkashin inuwar The Faithful, ranar Talata suka hau layuka a jos don gabatar da zanga zanga akan kashe  kashe da kuma gano wasu abubuwa a wani makwancin ruwa a gundumar Dura – Du dake karamar hukumar jos ta kudu.
Kungiyoyyin suna kuma zanga zanga akan bacewar tsohon babban jami’in gudanarwa na hedkwatar soji Manjo janaral Mohammed idris Alkali mai murbus cikin Almara.
An gano motoci guda 11 da gawa biyu a cikin makwancin ruwan
Wanda ya shirya zanga zangar kuma shugaban kungiyar TF, Deacon Rotdunna Sekat ya jagoranci masu zanga zangar su guda Dari yace jihar filato na bukatar taimakon Allah don dakatar da zubar da jini da kuma rikici.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %