Asusun kula da yawan jama’a ta majakisar dinkin duniya na kokarin kawo karshen yiwa mata kaciya a jihar Benuwe.

Read Time:15 Second

Mrs Victoria Egwo Daaor manajar shirye shirye na Asusun UNPFA ta fadi ranar Alhamis a lokacin bikin ilimin yaya mata na duniya tace Asusun na kokarin kawo karshen yiwa mata kaciya a jihar Benuwe.
Tace UNFPA tare da gwamnatin jihar suna aiki tare don kawo karshen wannan mummunar Al’ada

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %