Gwamnatin jihar Kano taki Amincewa da wani vidiyo akan Ganduje, tayi barazanar zuwa Kotu.

Read Time:15 Second

Gwamnatin jihar Kano taki ta amince da vidiyo da ake yadawa akan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje an nuna shi yana karban wasu daloli a hannun Dan kwangila a matsayin cin hanci.
Komishinan watsa labarai , matasa da Al’adu na jihar Muhammad Garba ya bayyana a matsayin kage Wanda aka shirya don tozarta Ganduje.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %