Kungiyar Kiristocin Arewa ta roki Buhari ya kubuto da Leah Sharibu kafin Wa’adi da Boko Haram suka bayar ya cika.

Read Time:29 Second

Shugaban kungiyar Yakubu Pam daya ke hira da yan jarida ranar juma’a A Abuja yayi roko ga Shugaban kasa Muhannadu Buhari da yayi Iya bakin kokarin sa don kubuto da Leah Sharibu kafin wa’adin tattaunawa da Boko Haram suka bayar ya kare.
Ya kuma roki Boko Haram dash saki Sharibu da sauran mutane da suka yi Garkuwa dasu don iyalensu na cikin tashin hankali.
Pam yace tsoron sa shine idan Buhari baiyi kokarin kubutar da Leah da sauran mutane dake hannun yan ta’addar ba kafin karshen wa’adin suna Iya aiwatar da barazana da sukayi na kashe su.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %