Baban Sufeton Yan sanda ya bukaci a daure da kuma binciki yan sanda da suka.kashe Marigayiya Anita Akapson.

Read Time:24 Second

Baban sufeton yan Sanda Ibrahim idris ya buda umurnin a daure tare da binciki yan sanda dake da hannu a kashe Miss Anita Akapson.
Umurnin daya baiwa komishinan yan sanda na Abuja da manufar tabbatar cewa yan sanda da sukayi kisan an hukumta su.
Yan sanda da ake zargin cewa sun harbi tare da kashe Miss Akapson a Daren asabar 13 ga watan Oktoba 2018, a ungwar Katampe , Abuja.
Ya bada tabbacin hukumar yan sanda zata bayyana wa jamaโ€™a sakamakon binciken ta.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %