Gwamnatin jihar filato ta hana yin wani gangami, Tataki ko zanga zanga saboda rashin zaman lafiya.

Read Time:24 Second

Biyo bayan kashe kashe da lalata dukiyoyi da wasu yan bindiga sukayi a wasu sassan jos, jihar filato gwamnati ta haramta yin zanga zanga ko tataki.
A wata sanarwa daga hannun Komishinar watsa labarai da sadarwa Yakubu Datti ya fitar ranar litinin gwamnatin jihar ta shawar ci jama’a dasu bi dokar sau da kafa.
Yace gwamnatin tana sane da yancin jama’a suyi zanga zanga zanga a mulkin dimokaradiya amma su Sani cewa gwamnatin ma tana da hakkin kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %