Harsashi ya kashe wani mutum dake tsaye yayinda wasu tsagiru suka farma tawagar Tambuwal a Sakwato.

Read Time:29 Second

Harsashi yan sanda ya kashe wani mutum dake tsaye yayinda wasu zauna gari banza suka kai hari wa ayarin motocin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal a sakkwato.
Yaron da aka kashe Imran Ahmad Alkanci mai shekara 22 ance yana hanyar sa na tafiya gida bayan ya kai ziyara ga dangin sa , ya na kokarin hawa Achaba sai harsashin ya same shi.
Kakakin yan sandar jihar Sakkwato Cordelia Nwawe ta shaidawa yan jaridu cewa wani daya sami rauni a lokacin an kai shi Asbiti.
Tace sadda jami’en tsaro sukayi na maza kafin suka shawo kan lamarin kafin ta baci sosai.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %