Gwamnatin Tarayya ta raba kudi Naira Biliyan daya da miliyan Dari biyar wa gidajen Talakawa dubu Ashirin da Dari uku da Arba’in da Hudu a jihar Bauchi.

Read Time:29 Second

Gwamnatin tarayya ta raba sama da naira biliyan daya da miliyan Dari biyar ga gidajen talakwa guda dubu Ashirin da Dari uku da Arba:in da Hudu a jihar Bauchi a katkashin shirinta na taimakawa talaka.
Ko-odinetan shirin a jihar Bauchi jibrin Yusuf ya shaidawa shugabannin kungiyar mata yan jarida NAWOJ da suka kawo masa ziyara a ofishin sa dake Bauchi yace kudin an raba su ne daga shekara ta 2016 zuwa yanzu.
Yusuf yace an raba kudaden ne ga talakan talaka don rage masu kuncin rayuwa tare da basu kwarin gwuiwar tura yayansu zuwa makaranta.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %