Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace babu ruwan sa da wani vidiya daya shafi Gwamna Abdullahi Ganduje yana karban dallar amurka miliyan biyar a matsayin cin hanci.

Read Time:21 Second

Wasu vidiyo guda biyu dabam dabam wanda ke nuna zargi da akeyiwa Gwamnan yana karban cin hanci daga hannun yan kwangila a jihar.
A sakamakon bullowar vidiyon wanda aka sake akan layin duniyar gizo komishinan watsa labarai na jihar malam Muhammad Garba yana ikirarin cewa mai buga jaridar Daily Nigerians Jafar Jafar ne suke aiki tare da Kwankwaso.
Amma kuma Kwankwaso ya jajir ce , cewar babu ruwan sa da Jafar.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %