Shattima ya jajantawa iyalin Hauwa Leeman , Ma’aikaciyar agaji da Boko Haram suka kashe.

Read Time:32 Second

Ajiya ne da yamma Gwamna Kashim Shattima ya jagoranci wata tawaga izuwa gaisuwar ta’aziya ga iyalen Hauwa Leeman Ma’aikaciyar agaji dake aiki tare da komitin bada agaji na kasa da kasa da Boko Haram suka kashe ta.
Sunyi Garkuwa da ita a wani munmunar hari da suka kai a Rann hedkwatar karamar hukumar Kala-Balge na jihar Borno.
Ta’aziyar a madadin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kafin tawagar shugaban kasar ta iso.
Ya tabbatar da cewa gwamnati zata yi rungumi iyalen ta inda ya bayyana rasuwar ta a matsayin babbar barna.
Yar shekara 24 ta rasu ta bar mahaifin ta Muhammad liman , mahaifiyar ta da sauran yan uwa.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %