Wasu matasa a Adamawa sun kai hari ma wata motar Bus tare da kashe matafiya guda Hudu.

Read Time:27 Second

A ranar talata ne yan sanda suka tabbatar da kashe  wasu matafiya guda Hudu, wasu kuma sunji ciwo suna Asibiti a sakamakon wani hari matasa suka kai wa motar bus a kauyen Bali dake karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa.
Kakakin yan sandar jihar SP Othman Abubakar wanda ya tabbatar da hakan yace an fara bincike don bankado keyar wadanda suka aikata.
Abubakar wanda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na NAN yace ba ayi kame ko ba amma yayi kira da a kwantar da hankali kana a guje ma ramukon gayya.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %