An kulle wasu yan sanda guda biyu saboda sun ci mutumcin wani Lawya.

Read Time:17 Second

Shugaban kungiyar lawyoyin Najeriya Paul Usoro SAN yace yan sanda da suka ci zarafin lawya Luqman Bello an daure su.
A wata sanarwa daga Sakataren watsa labarai na kungiyar NBA ta kasa Kunle Edun ya watsa a manjar twitter Usoro yace shugaban kungiyar lawyoyin na Ashirin da Tara yace kungiyar baza tayi wasa ba da cin zarafin yayan ta

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %