mutanen da suka mutu a rik rikicin icin Kasuwar

Read Time:25 Second

mutanen da suka mutu a rik rikicin icin Kasuwar Magani jihar Kaduna ya karu zuwa talatin da biyar.

A ranar Alhamis aka kashe mutane Talatin da biyar a sakamakon wani rikici tsakanin Hausawa da matasan Adara a kasuwar magani dake karamar hukumar kajuru na jihar Kaduna.
Wadanda suka samu rauni an kaisu Asibiti dabam dabam dabam dake cikin garin Kaduna.
Rohotanni sun nuna cewa garin ya Dade ana fama da rikici.
An kuma tura jami’en tsaro zuwa kasuwar magani don hana karya doka da oda

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %