Dalilin daya sa nayiwa mahaifiyata da kuma surkuwata fiyade- inji wani da ake zargi.
Wani manomi mai shekara 32 Shekari David ya amsa laifin sa cewa ya yiwa mahaifiyar sa da mamar matar sa fiyade wai aljannu ne ke turashi gurin tsoffin mata.
David Dan jihar Kaduna jami’an leken asiri na Baban sufeton yan sanda suka kama shi kwanan nan.
An kama shi da laifin yin fashi da makami da kuma yin fiyade a karamar hukumar kaura dake jihar Kaduna.
David ya sake shaidawa jami’an IRT cewa matar sa ta fita harkan sa ta auri wani saboda yadda yake yiwa tsoffin mata fiyade.
An kamashi a gurin buyar sa dake Manchie a karamar hukumar kaura bayan wani Dan banga ya tona masa atsiri kuma a kama Babur a hannun shi.
More Stories
BREAKING: AIYEDATIWA SWORN IN AS ONDO STATE GOVERNOR
Aiyedatiwa took his oath of office just after his running mate Olayide Adelami around 12:59 pm. Lucky Aiyedatiwa has been...
SOUTH-SOUTH PDP IS STRONGEST IN NIGERIA — WIKE
The Peoples Democratic Party (PDP) in the South-South Zone has re-elected Dan Orbih as its chairman. The election was held...
UPDATE: IKOSI-ISHERI LCDA, LED BY MAYORESS SAMIAT BADA, CONDUCTS PASSING OUT PARADE, INAUGURATES TASK FORCE
By: Aniwura Motunrayo Ikosi-Isheri, Lagos – In a landmark move to enhance security and order within the Ikosi-Isheri Local...
UPDATED: SINGER PORTABLE ARRESTED, IN STATE CID
Musician Portable has turned himself in at the State Criminal Investigation Department (SCID) in the Yaba area of Lagos. On...
POLICE ARRAIGN CLERIC, FOUR OTHERS FOR MURDER, RITUAL KILLING
The Kwara State Police Command has arraigned a 29-year-old cleric, Abdulrahman Muhammed Bello, before a magistrate court in Ilorin for...
EDO STATE HOUSE OF ASSEMBLY APPROVES DEATH SENTENCE FOR KIDNAPPING
Edo State House of Assembly on Tuesday passed the State Kidnapping Prohibition Law 2025 and approved death sentence for offenders....