An kama mutane uku dauke da gabobin jikin mutum danye sharaf a jihar Nasarawa.
A ranar Litinin rundunar yan sanda na jihar Nasarawa ta kama wasu mutane uku da ake zargin su dauke da gabobin jikin mutum a Lafia.
Kakakin yan sanda na jihar SP Kennedy idirisu yace wadanda ake zargin sojoji dake sintiri na musamman ne suka kama su ranar juma’a kafin suka mika su ga yan sanda.
Acewarsa wadanda ake zargin a ranar daya ga watan Nuwamba suka tone wani sabon kabari a mararraban Akunza suka cire hannayen gawar daga hamata kana suka sake binne gawar.
Mazauna Angwar da suka sami labari sai suka dauki niyyar yi musu danyen hukunci kafin sojoji suka kwace su.
Ya kara da cewa yan sanda na kan bincike don gano dalilin aikata hakan
More Stories
US RAPPER TORY LANEZ ATTACKED IN PRISON – OFFICIAL
By Oduola F.A. Rapper Tory Lanez, who was convicted over the 2020 shooting of Megan Thee Stallion, was hospitalized after...
HOTJIST FELICITATES WITH HON. TAOHEED ADEBAYO ON APC PRIMARIES VICTORY
By: Sefiu Ajape HOTJIST has congratulated Hon. Taoheed Adebayo Taiwo, popularly known as TAT, on his emergence as the All...
2025 AMVCA: FEMI ADEBAYO, CHIOMA CHUKWUKA WIN BEST ACTOR, ACTRESS AS ‘LISABI’ STEALS THE SPOTLIGHT [FULL LIST]
By Oduola F.A. The 11th Africa Magic Viewers’ Choice Awards (AMVCA) was held at the Eko Hotel and Suites in...
TIMOTHY OMOTOSHO: SOUTH AFRICAN POLICE REARREST NIGERIAN PASTOR CLEARED OF RAPE CHARGES
By: Motunrayo Aniwura South African police rearrested well-known Nigerian televangelist Timothy Omotosho on Saturday, just weeks after his acquittal on...
DHQ REVEALS THOSE BEHIND ATTACKS ON NIGERIAN COMMUNITIES
Agency Report The Defence Headquarters has identified foreign herders as those responsible for the recent violent attacks on local communities...
KANU ADVOCATED FOR BIAFRA ESTABLISHMENT BY ANY MEANS, INCLUDING WAR – WITNESS
By Oduola F.A. The second prosecution witness, identified by the code name BBB, resumed his testimony on Thursday at the...