Tankin man fetur ya kashe mutane biyu a Zaria.
A ranar Litinin wata motar tankar man fetur ta kashe mutum biyu bayan wani karo da sukayi da karamar motar Golf a Babar hanyar Zaria zuwa Kano dai dai Yan Karfe.
Mutum biyu da suka mutum direba ne da fasinja daya wanda suka ji mummunan ciwo duk da kokari da jama’a sukayi na ceto su nan take da hatsarin ya faru.
Direban motar tanka Umar Aliyu ya shaidawa manema labarai cewa ya fito daga fatakwal zashi jigawa kafin yayi hatsari a Zaria bayan wata motar gongoro data fito daga Yan karfe zata sallaka hanya.
Yace wanan shine karon farko da yayi hatsari bayan shekara 18 yana tuki inda ya bayyana nadamar sa .
Shima dayake magana a gurin hatsarin Ariya komanda na yan sanda a Zaria Ibrahim Abdullahi ya bayyana hatsarin a matsayin abunda bai kamata ba kana ya shawarci matuka motoci dasu daina tukin ganganci.
More Stories
US RAPPER TORY LANEZ ATTACKED IN PRISON – OFFICIAL
By Oduola F.A. Rapper Tory Lanez, who was convicted over the 2020 shooting of Megan Thee Stallion, was hospitalized after...
HOTJIST FELICITATES WITH HON. TAOHEED ADEBAYO ON APC PRIMARIES VICTORY
By: Sefiu Ajape HOTJIST has congratulated Hon. Taoheed Adebayo Taiwo, popularly known as TAT, on his emergence as the All...
2025 AMVCA: FEMI ADEBAYO, CHIOMA CHUKWUKA WIN BEST ACTOR, ACTRESS AS ‘LISABI’ STEALS THE SPOTLIGHT [FULL LIST]
By Oduola F.A. The 11th Africa Magic Viewers’ Choice Awards (AMVCA) was held at the Eko Hotel and Suites in...
TIMOTHY OMOTOSHO: SOUTH AFRICAN POLICE REARREST NIGERIAN PASTOR CLEARED OF RAPE CHARGES
By: Motunrayo Aniwura South African police rearrested well-known Nigerian televangelist Timothy Omotosho on Saturday, just weeks after his acquittal on...
DHQ REVEALS THOSE BEHIND ATTACKS ON NIGERIAN COMMUNITIES
Agency Report The Defence Headquarters has identified foreign herders as those responsible for the recent violent attacks on local communities...
KANU ADVOCATED FOR BIAFRA ESTABLISHMENT BY ANY MEANS, INCLUDING WAR – WITNESS
By Oduola F.A. The second prosecution witness, identified by the code name BBB, resumed his testimony on Thursday at the...