Anyi Garkuwa da kanin shugaban majakisar dokokin kogi da wasu mutane uku
Shugaban majalisar dokokin jihar Kogi Prince Mathew Kolawale ya tabbatar cewa Anyi Garkuwa da kanin sa , matar sa da kuma wasu mutane biyu akan hanyar kabba zuwa Oshokoshoko dake jihar.
Kolawale wanda ya bayyana hakan a zaman da majalisar tayi ranar talata yace wadanda suka aikata laifin da haryanzu ba a San su ba sun taho ne a cikin rigunar sojoji da yan sanda kuma suka bukaci a basu kudin fansa.
Shugaban majalisar wanda ya jawo hankalin gwamnati dangane da karuwa sace mutane daya sake kunno kai a jihar ya bukaci jami’an tsaro dasu tashi haikan don kubutar da wadanda aka kaman daga hannun masu Garkuwa da su.
Kolawale ya gabatarda bukatar hakan a gaban majalisar wanda Barista Oluwatoyin lawal mai wakiltar yagba ta kudu ya karanta yace lamarin ya faru ne a ranar Litinin.
majalisar ta bukaci gwamnati data Samar da kayan aiki na zamani wa yan sanda da sauran jami’an tsaro don basu damar magance ayyukan bata gari da sauran muggan laifuffuka a jihar.
Ta kuma bukaci komishinan yan sanda na jihar daya kara tura yan sanda a gurere masu hatsari.
More Stories
RUTHLESS TOTTENHAM COMPOUND MAN CITY WOES WITH 4-0 THRASHING
Manchester City crashed to a stunning fifth consecutive defeat as Tottenham won 4-0 at the Etihad to end the English...
PUTIN SIGNS LAW ALLOWING UKRAINE FIGHTERS TO WRITE OFF BAD DEBTS
Russian President Vladimir Putin on Saturday signed a law that allows those who sign up to fight in Ukraine to...
POLICE RECOVER EXPLOSIVE IN BORNO STATE
The Nigeria Police Force says its Explosive Ordnance Disposal Unit has recovered unexploded military ordnances in Maiduguri, Borno State. A...
REPS TO LEAD AWARENESS MARCH AGAINST GENDER-BASED VIOLENCE
The House of Representatives will, on Monday, embark on an awareness march across major streets of Abuja, the nation’s capital,...
OGUN BORDER RESIDENTS CALL FOR REVIEW OF FOOD IMPORT BAN
Residents of border communities in Ogun State have called for a review of the Federal Government’s policy banning food imports...
DEFENCE MINISTER CALLS FOR STRONGER SUPPORT FOR SECURITY FORCES
The Minister of Defence, Badaru Abubakar, has called for robust support for security operatives in their ongoing efforts to combat...