Tsohon ma’aikacin Banki ya fasa injin cire kudi kuma ya gudu da kudi naira miliyan 14.
Yan sanda na Abuja sun kama wani tsohon ma’aikacin banki Emmanuel Onuma bayan ya fasa dakin injin cire kudi ATM na tsohuwar bankin kuma ya kwashe naira miliyan 14.
Dan shekara 32 an cewa yayi satar ce a reshen bankin zamani dake Garki Abuja a ranar goma sha Tara ga watan oktoba.
Dayake nuna barawon tare da sauran wadanda ake zargi ranar talata mataimakin kwamishinan yan Sanda mai kula da ayyuka Valentine Olumese yace an kori tsohon ma’aikacin bankin daga aiki ne a watan Agusta saboda danfara.
Dayake hira da yan jaridu Onuma ya amsa laifin sa amma yace ya aikata ne saboda bankin yaki ya biyashi hakkin sa bayan sun koreshi.
Yace yayi aiki da bankin na shekara 11 amma tunda suka koreshi basu biyashi kudaden salama ba saboda haka abunda ya aikata baiyi laifi ba kana yaki yakara cewa komai
More Stories
US RAPPER TORY LANEZ ATTACKED IN PRISON – OFFICIAL
By Oduola F.A. Rapper Tory Lanez, who was convicted over the 2020 shooting of Megan Thee Stallion, was hospitalized after...
HOTJIST FELICITATES WITH HON. TAOHEED ADEBAYO ON APC PRIMARIES VICTORY
By: Sefiu Ajape HOTJIST has congratulated Hon. Taoheed Adebayo Taiwo, popularly known as TAT, on his emergence as the All...
2025 AMVCA: FEMI ADEBAYO, CHIOMA CHUKWUKA WIN BEST ACTOR, ACTRESS AS ‘LISABI’ STEALS THE SPOTLIGHT [FULL LIST]
By Oduola F.A. The 11th Africa Magic Viewers’ Choice Awards (AMVCA) was held at the Eko Hotel and Suites in...
TIMOTHY OMOTOSHO: SOUTH AFRICAN POLICE REARREST NIGERIAN PASTOR CLEARED OF RAPE CHARGES
By: Motunrayo Aniwura South African police rearrested well-known Nigerian televangelist Timothy Omotosho on Saturday, just weeks after his acquittal on...
DHQ REVEALS THOSE BEHIND ATTACKS ON NIGERIAN COMMUNITIES
Agency Report The Defence Headquarters has identified foreign herders as those responsible for the recent violent attacks on local communities...
KANU ADVOCATED FOR BIAFRA ESTABLISHMENT BY ANY MEANS, INCLUDING WAR – WITNESS
By Oduola F.A. The second prosecution witness, identified by the code name BBB, resumed his testimony on Thursday at the...