Boko Haram: Buhari na fama da matsi biyo bayan hari da aka kai a Maiduguri ranar Asabar.
Aisha Yusufu wanda ke da hannu wajen kafa kungiyar dake fafutukar a dawo da yan mata da Boko haram suka sace wato BBOG ta bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari shugaba Mara kuzari yayinda take mayar da martani kan harin ranar Asabar da Boko haram suka kai a wani kauye dake Maiduguri, jihar Borno.
Rohotanni sun nuna cewa ranar Asabar bayan kwana daya da Boko haram ta fitar da wani bidiyo na hari data kai a Wani tungar soji dake kumshe da Galumba a jihar Borno, wani kauye da nisar sa bai wuci miti Dari biyar ba daga barikin soji na Giwa yan ta’addar suka kai wa hari.
Daruruwar mutane dake da zama a gundumar jiddari Polo a birnin Maiduguri, jihar Borno sun fara guduwa daga gidajen su.
Datake mayar da martani akan wanan mummunar Al’amari Yusufu tayi mamakin ko shugaban kasa yasan da kai wa harin.
Ta aika da wanan sako a manhajar ta na tweeter cewa zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari @MBuhari.
Ko ka San mutane na guduwa suna barin gidajen su ? To me kake yi akai?.
Shin mun zabe ka ne ka zama Karen da bata cizo sai haushi?.
Me ya faru da kai bayan an ce mana kai ne dodon Boko Haram? Mutane na guduwa daga Maiduguri # Dan ba kara”.
More Stories
SANWO-OLU SWEARS IN EIGHT NEW PERM SECS, TUTORS-GENERAL
The Governor of Lagos State, Mr. Babajide Sanwo-Olu, on Friday inaugurated eight newly appointed Permanent Secretaries and Tutors-General in the...
OSUN UNVEILS 16-DAY CELEBRATION FOR ADELEKE’S SECOND ANNIVERSARY
The Osun State Government on Friday unveiled 16-day events to mark Governor Ademola Adeleke’s second anniversary as governor of the...
HIGHWAY ENGINEERS URGE TINUBU TO SIGN ROAD REFORM BILL
The Nigerian Institution of Highway and Transportation Engineers has urged President Bola Tinubu to assent to the Road Reform Bill....
EKPA’S ARREST DUE TO NIGERIA’S DIPLOMATIC PRESSURE ON FINLAND – FG
The Federal Government on Friday attributed the arrest of Simon Ekpa, the self-acclaimed Prime Minister of the Biafra Republic Government...
TASUED TO GRADUATE 27 FIRST-CLASS STUDENTS, AWARDS FIRST EVER PHD DEGREES
The Tai Solarin University of Education, Ijagun, Ogun State is set to hold its 16th convocation which will feature the...
GUNMEN ABDUCT JOURNALIST’S RELATIVES IN KOGI, DEMAND N50m RANSOM
Gunmen have abducted three relatives of Malam Ahmed Tahir Ajobe, a former editor at Daily Trust, demanding a ransom of...