:Buhari ya ce wani Abu akan bidiyon zargin karban cin hanci da Ganduje yayi

Read Time:33 Second

A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari yace wani Abu akan biyon karban cin hanci da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi.
Yace jami’an tsaro suna kan nazari akan bidiyon bayan sun gama za’a dauki mataki akai nan bada jimawa ba.
Martanin shugaban kasa Buhari na zuwa bayan wani dalibi dake kasar faransa ya yabawa gwamnan kano Ganduje saboda daukan nauyin dalibai zuwa karatu a waje sai ya bukaci gwamnatin tarayya tayi koyi da shi.
Zama da shugaban kasa yayi a Shangrilla otel  a birnin Paris ya samu halartan daliban Najeriya dake karatu a makarantu daban daban dake faransa, yan Najeriya mazauna faransa,yayan jami’iyar APC da dai sauran su.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %