An ajiye wani mutum mai shekara 60 a dakin riman bayan ya keta haddin yar’ uwar sa.

Read Time:31 Second
A ranar Alhamis kotun majistiri dake Makurdi ta bada umurnin da a ajiye Terhenme Nyojo onn saboda ya tilastawa wata yar’uwansa Ushahembe Wuese yin lalata da ita.
Ana zargin sa da aikata laifin da ba a Saba gani ba Wanda hukuncin sa ke karkashin doka mai lamba 285 na 2004 a jihar Benuwe.
Jami’ar Yan sanda mai shigar da kara sajent Regina ishaya tace Wanda aka yiwa laifi ta kawo kara a chaji ofis na E Division dake Makurdi kuma mai laifin ya amsa bayan an bincike shi.
Majistiri Peter Chaha Wanda bada umurnin ya daga sauraran karar zuwa ranar 16 ga watan junairu.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %