An yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar Rataya bayan ya kashe aminin sa.

Read Time:34 Second
Babar kotun jihar Kaduna dake Zaria ta yanke wa Abdullahi Ibrahim tsohon maigadi da jami’ar Ahmadu Bello hukuncin kisa ta hanyar Rataya.
Daya ke yanke hukuncin mai shara’a kabiru Dabo yace laifin da Abdullahi Ibrahim ya aikawa ta Kabiru Suleiman kisa ne Wanda ya sabuwa dokar aikata laifi mai lamba 221.
Marigayi Kabiru Suleiman ya tafi gidan Abokin sa Abdullahi don karbi kudin mahaifin sa dubu dari 270 sa da aka sake a asusun sa sai Abdullahi ya daba masa gatari ya kashe shi a ranar biyar ga watan Disamba , 2011.
Abdullahi daga nan sai ya gudu amma daga bisani an kama shi sai aka kaishi kotu a ranar biyar ga watan Maris 2014.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %