Wani malamin makaranta mai shekara 43 yayi wa wata daliba yar’ shekara 12 fiyade a Gombe

Read Time:31 Second
Alkalin baban kotun majistiri dake Tumfure a jihar Gombe a ranar Alhamis ya bada umurnin da a ajiye Yusuf Abubakar mai shekara 43 saboda yayi fiyade wa yar’ makarantar fumare yar shekara 21 a dakin riman har sai an sami shawara na doka.
Mai gabatarda kara yace laifin ysabawa dokokin hukunta masu laifi mai lamba 282.
Alkalin kotun majistiri Japheth Maida ya amince da bukatar Dan sanda mai shigar da kara infekta Habibu Danjuma cewa mai laifin ya kasance a dakin riman har sai an sami shawara na doka daga ofishin harkokin Shara’a.
Alkali Maida sai ya daga karar ranar 20 ga watan Disamba.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %