Yan sanda sun Haram ta harba nakiyan yara a Kogi.

Read Time:24 Second
Rundunar Yan sanda a jihar Kogi ta Haram ta yin anfani da nakiya ko harba wutan biki a wanan lokaci na bukukuwa.
Komishinan Yan sandan na jihar Ali janga a wata sanarwa ta Bakin jami’in Hulda da jama’a na rundunar ASP Aya ya bukaci iyaye da su jawa yayan su kunne kar wani ya harba nakiyan don yan sanda zasu zafafa duk yaron da aka kama yana Neman tada hankalin jama’a.
Yace duk wanda aka kama za a daure shi.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %