YAN SANDA SUN KAMA WADANDA AKE ZARGIN SUN KASHE CDS BADEH

Read Time:33 Second
Jami’ain bincike na hadin gwiwa tsakanin yan sanda da Sojojin sama sun kama mutum biyu da ake zargin sun kashe tsohon shugaban hafsan hafsoshin Najeriya Chif Air vice Marshall Alex Badeh mai murabus.
Jaridar Daily Trust ta jiyo daga Bakin baban jami’in tsaro cewa mutane biyun za a gabatarda su ga yan jarida a shedkwatar Rundunar dake Abuja yau.
Majiyan na cewa mutane biyun suna da hannu kai tsaye wajen kashe Badeh kuma za a fitar da cikakken bayani akan hakan yayinda za a nuna su wa yan jarida.
Badeh an zaton an masa munmunar kisa a wani shiri da akayi na yin garkuwa dashi don karban kudin fansa.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %