Kungiyoyyin Addunai sun yi zanga zanga akan wani makwancin ruwa a filato.
Wata hadaddiyar kungiyoyyin Addinai karkashin inuwar The Faithful, ranar Talata suka hau layuka a jos don gabatar da zanga zanga akan kashe kashe da kuma gano wasu abubuwa a wani makwancin ruwa a gundumar Dura – Du dake karamar hukumar jos ta kudu.
Kungiyoyyin suna kuma zanga zanga akan bacewar tsohon babban jami’in gudanarwa na hedkwatar soji Manjo janaral Mohammed idris Alkali mai murbus cikin Almara.
An gano motoci guda 11 da gawa biyu a cikin makwancin ruwan
Wanda ya shirya zanga zangar kuma shugaban kungiyar TF, Deacon Rotdunna Sekat ya jagoranci masu zanga zangar su guda Dari yace jihar filato na bukatar taimakon Allah don dakatar da zubar da jini da kuma rikici.
More Stories
DAVIDO REVEALS WHITE WEDDING DATE WITH CHIOMA [VIDEO]
Davido, the well-known Afrobeat musician, has formally confirmed the date of his white wedding to Chioma. Ten months after their...
BREAKING: NO LEADERSHIP VACUUM IN LABOUR PARTY – ABURE
Speaking to party supporters during the party's ongoing National Executive Committee (NEC) meeting at the National Secretariat in Utako, Abuja,...
FOUR INJURED AS VEHICLE FALLS OFF OTEDOLA BRIDGE
Tragedy struck in the early hours of Monday when a private vehicle plunged off the Otedola Bridge along the Lagos-Ibadan...
LAGOS: IJORA-BADIA EXPLOSION CAUSE REVEALED
The Lagos State Fire and Rescue Service has disclosed the true cause of the explosion that shook the Ijora-Badia area...
ALAAFIN STOOL, SYMBOL OF CULTURAL PRIDE IN AFRICA’S EMPIRE – TINUBU
President Bola Tinubu on Saturday described the Alaafin of Oyo stool as a symbol of cultural pride, unity, and enduring...
ABIODUN MOURNS AS OGUN APC SPOKESMAN, OLADUNJOYE PASSES AWAY
The Publicity Secretary of the All Progressives Congress (APC) in Ogun State, Tunde Oladunjoye, has passed away. Oladunjoye is said...