An binne gawar Galadima sarkin da aka kashe a Kaduna cikin yanayin tsaro mai karfi.
A ranar Asabar ne cikin kuka aka binne gawar sarkin masarautar Adara Dakta Maiwada Galadima wanda aka yi zargin masu sace mutane suka kashe a mako biyu da suka shige a kachia , karamar hukumar kachia a jihar Kaduna.
Kashe Agom Adara bayan wadanda suka yi Garkuwa sun karbi naira miliyan shida da dubu Dari takwas daga cikin naira Dari na kudin fansa hakan ya haifar da rikici wanda ya tirsasa gwamnatin jihar ta kafa dokar hana fita kwata kwata.
An binne sarkin a wani yanayi da ba a saba gani ba na jami’an tsaro a makabartan masu sarauta dake cikin garin kachia.
A lokacin sujadar bikin jana’izar a chocin darikar katolika na St johns dake kachia bishop na darikar katolika na Kaduna Most Rev Matthew Ndagosa yayi gargadi Yan siyasa da su iya bakin su kuma ya kamata a rinka kallon gwamnati a matsayin mai yiwa kowa Adalci.
Ya bukaci wadanda aka daurawa hakkin kula da rayuka da dukiyoyin jama’a da su yi aikin su.
More Stories
15 FEARED KILLED IN FRESH HERDSMEN ATTACK IN BENUE
According to reports, a fresh armed herdsmen attack in Anyiin, Logo Local Government Area, LGA, Benue State, has murdered at...
BREAKING: NNPC RAISED PRICE OF PETROL TO N1060 PER LITRE FOR THIRD TIME IN 2 MONTHS
The Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) has raised the price of Premium Motor Spirit (PMS), commonly referred to...
MINISTER SEEKS CYBERCRIME SPECIALISTS TO SHAPE NIGERIA’S POLICING POLICY
Two authors, Dr. Tombari Sibe and Prof. Christian Kaunert, have been invited to join the Federal Government's Committee on National...
STRIKE:PAY OUR WITHHELD SALARIES – SSANU, NASU TELL EDUN FINANCE MINISTER
The Senior Staff Association of Nigerian Universities (SSANU) and the Non-Academic Staff Union of Educational and Associated Institutions (NASU), two...
MERCY JOHNSON BRAGS ABOUT HER DAUGHTER’S FAST GROWTH
The Nollywood actress Mercy Johnson Okojie has boasted about the quick development of her first baby, Purity Okojie. Mercy...
HUNTER FOUND DEAD WITH BULLET WOUNDS IN OGUN FOREST
In the Ijebu Igbo region of Ogun State, a hunter named Femi was discovered dead from gunshot wounds in a...