An kashe yan Shi’a guda uku a wani fada da Sojoji.
James Myam, komandan barikin sojoji na Garrison dake Abuja ya tabbatar cewa an kashe yan Shi'a guda uku a wani rikici da sojoji ranar Asabar...
Ana zargin wani fasto da wasu mutane biyu da kashe wata ma’aikaciyar jinya a makurdi.
Baban kotun majistiri ta daure wani fasto Sabastine igwe , James Akpa da Michael Ochigo saboda laifin kashe wata ma'aikaciyar jinya a makurdi baban birnin...
Yan sanda sun kama wani mutumin da ya hau karfen baban Allon sanarwa (billboard) sun kai shi ayi masa gwajin tabin hankali.
Rundunar yan sanda na Jihar Adamawa sun bada Karin bayani akan wani mai suna Lawan Faro wanda ya hau kan baban Allon sanarwa mai Nisan...
Yan sanda suna nemar wani Dagaci da wasu mutane Bakwai ruwa a jallo saboda bacewar wani janaral.
Mako guda bayan ta karbi mutane goma sha uku daga hannun sojojin barikin rukuba a jos Rundunar yan sanda na jihar Filato ta bayyana mutum...
Rikicin Kaduna: EL-Rufai yayi barazanar aza takumkumi wa sarakuna.
Gwamnar jihar Kaduna Nasir El Rufai ya yi zama da sarakuna ranar talata akan rikicin ranar lahadi inda yace zai yi amfani da dokokin da...
Mutane da dama sun mutu, An kona guraren ibada a wani rikicin Alumma a Adamawa.
Mutane da yawa sun mutu kana wasu da dama sun jikkata a ta dalilin wani rikici tsakanin kauyuka guda biyu na Lafiyar da Boshikiri a...
Ochanya Ogbaje: Kungiyar ASUP tayi maganar yar shekara goma sha uku da wani malami yayi mata fiyade har ta mutu.
Reshen kungiyar malamai na makarantar kimiya da fasaha ta jihar Benuwe ASUP ta fitar da jawabi akan karar daya daga cikin yayan ta Andrew Ogbuja...
Gwamnatin jihar Benuwe na Neman ayiwa yar shekara goma sha uku Elizabeth Ochanya Adalci.
mai rike da mukamin Gwamnar jihar Benuwe Benson Abuonu yana nemar ayi Adalci wa Elizabeth Ochanya Ogbaje yar aikin gida da aka yiwa fiyade har...
Harkokin kasuwanci ya fara kankama bayan fadan Kaduna.
A ranar Alhamis harkokin hada hada sun fara gudana a cikin garin Kaduna bayan a sassauta dokar hana fita na awa Ashirin da Hudu bayan...
Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci a aiki.
Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci guda Arba'in daga jami'o-in Usman Danfodio , Sakkwato, Sudan da India a aikin gwamnati. A wata sanarwa daga...