Fursunoni guda Talatin da biyar zasu rubuta jarabawar NECO a jos jihar filato.
Hukumar kula da gidajen yari na jos tace fursunoni talatin da biyar ne zasu rubuta jarabawan NECO na watan Nuwamba da Disambar bana. DSP Luka...
Hukumar kula da shirin matasa masu yiwa kasa hidima NYSC ta dakatar da shirin horo na rukuni na uku har Sai baba ta gani saboda rikicin Kaduna.
Biyo bayan rashin zaman lafiya a wasu sassan jihar Kaduna da kuma kafa dokar hana fita da gwamnatin jihar tayi hukumar NYSC ta dakatar da...
Matar mai fenti ta haifi tagwaye manne da junan su a keffi.
Ms Onya yar asalin karamar hukumar Otukpo a jihar Benuwe tare da mijinta mai sana'ar fenti sun sami farin cikin kan farin ciki ta hanyar...
Wasu yan bindiga dadi sun kashe wani yaro mai shekara Ashirin da daya kuma suka sace shanun sa guda chasa’in a filato.
Shugaban kungiyar miyetti Allah MACBAN a Barikin ladi ya ruwaito cewa an kashe sulaiman Ashiru mai shekara Ashirin da daya a lokacin da yake kiwon...
Majalisar koli na kula da Addinin musulunci a Najeriya ta mayar da martani akan rikicin Kaduna.
Majalisar koli na kula da harkokin Addinin islama a Najeriya NSCIA tayi tir da kashe kashen mutanen da basu San hawa ba basu San sauka...
Yan sanda sun harba borkonon tsohuwa wa ma’aikatan shirin inshorans kiwon lafiya na kasa.
A yau litinin yan sanda suka harbawa ma'aikata na hukumar kula da inshorans kiwon lafiya dake Abuja Wanda yanzu haka suke kan zanga zanga akan...
Wasu Yan bindiga dake sanye da kayan Soja sun kashe mutane da yawa a Narayi, Kaduna.
Mutane da dama wasu yan bindiga suka kashe a Narayi jihar Kaduna. Maharan wanda ke sanye da rigunan Soja sun farma yankin da safiyar yau...
Queen Zaynab Otiti forgives Ooni of Ife….Congratulates him and his new wife!
Sunday Adedayo Ooni of Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi's ex-wife, Zaynab Otiti-Obanor, formerly known as Olori Wuraola, has congratulated the king , on his recent marriage to...
BREAKING: FRACAS IN EDO ASSEMBLY OVER THE IMPEACHMENT OF DEPUTY SPEAKER
Joseph Omoniyi Report said a Fracas has broken out at the Edo state house of assembly after the impeachment of Deputy Speaker, Victor Edoror. Gunmen invaded...
GAME ON: SUPREMACY CHALLENGE MATCH 2; LAUTECH VS UNILORIN
As we were just trying to take in epic clap backs students of OAU and UNILAG were throwing at each other 's institution on twitter,...