Yan bindiga sun sake yin Garkuwa da fasinjoji da yawaakanhanyarBirninGwari da Kaduna.

Read Time:23 Second

Mutum 5 a cikinmotar golf da motocindaukar kaya guda 4 da safiyarlahadiakayiGarkuwadasu a tashartsuntsayekusa da kurigaakanbabbarhanyarBirningwari .
Lamarinyafaru ne bayanawagoma da kamawanisojarboge Wanda yayishigargonanawanikaftin da yanzuyake Hutu bayankammalaaikinsa a dajinsambisa.
Shugabankungiyaryanbanga da tabbatar da shugabancinagari a BirninGwari Ibrahim AbubakarNagwariyace a watasanarwaranarlahadicewayanfashi sun tare motocibiyar a tashartsuntsayekusa da kuriga da karfegoma da rabina safe sukayiGarkuwa da mutum 5 dakecikinmotar golf da kamafasinjojidakemotocindaukar kaya guda 4 .
Jam’inHulda da jama’anarundunaryansandanajiharĀ  Yakubu Sabo yayiAlkawarinbada Karin bayaniakanlamarinwawakilin mu a lokacin da aka tuntubeshi.

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %