Haryanzu Ba a San indadalibinjami’arjosyakeba….AcewarMahukumta.
Read Time:12 Second
Mataimakinmagatakarda a bangarenwatsalabaraiAbdullahiAbdullahi a watasanarwadagaofishinshugabanmakarantar a ranardayagawatanoktobanabayanicewawanidalibiyabaceharyanzu ,gudayamutu , biyukuma sun jiciwosunaAsibitisunakarbanmagani.
An fitar da sanarwacesabodafayyacelabarai da akeyadawa a kafoffinsadazumuntaakanyawandalibai da sukamutu a jami’ar a sakamakonbarkewarrikici a wash sassanbirninjosranarlahadi.
Jami’ar ta sake mikata’aziyagawadandaabunyaShafa da iyalensu kana ta shawarcimalamai da dalibidasu bi doka.
