Manjo janaral Geoffrey Ejiga mai murabus yayi hatsaran Naira Miliyan 180 ga yan damfara.

Read Time:39 Second

Hukumar EFFC a ranar Litinin ta gurfanar da Mohammad Sani Zubair shugaban wadanda ake zargin a gaban mai shara’a Ijeoma Ojukwu na babban kotun dake maitama Abuja saboda laifin yin damfara.
Zubair Wanda shararren Dan damfara ne yaran Manjo janaral Geoffrey Ejiga mai murabus suka gabatarda korafi akan sa wa hukumar EFFC kuma hukumar ta kamashi saboda laifin.
Ya amsa laifin sa amma yace yayi ne da hadin bakin wani Johnson Abiodun Wanda asalin sunan sa shine Nuhu Kasim.
Amma da ana kan bincike an kama kasim a Kano kuma an gano cewa bayyanin da mai laifin ya bayar akan sa karya ne zalla kuma yayi rokon cewa baiyi laifin da ake tuhumar sa akai ba .
Mai shara’a Ojukwu  ya daga karar da bada beli zuwa ranaku 26, 30 da 31.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %