Boko Haram: sojojin Najeriya sun kashe yan ta’adda guda 76, a chadi 48.
An kashe yan boko haram guda 76 da wasu bayan suna kokarin fin karfin sojoji Matele kusa da Kangarwa a jihar Borno.
Na chadi kuma sojojin kasar sun kashe yan Boko haram guda 48 ranar laraba.
Acewar bayanai da rundunar sojin Najeriya ta tura a mahanjar ta na Twitter na cewa sojojin sun fi karfin yan ta’adda ne ta hanyar nuna masu karfin Iya yaki a lokacin da suka yi yunkuri kai hari wa ga sojojin Najeriya a ranar 8 ga watan oktoba.
Harin da aka kai da sanyi safe ya gudana ne a kaiga kindji kusa da yankin tafkin chadi, kakakin sojin kasar Azem Agouna yace an jiwa sojoji guda 11 ciwo.
Yan Boko haram suna kuma rika kai hari wa kasashen Kamaru da Nijar.
More Stories
LAGOS GOVT TO HOST 24-HOUR FUN-FILLED END-OF-YEAR COUNTDOWN
... As Wizkid, Olamide Lead A-List Artists Across Ibile Divisions The Lagos State Government has unveiled...
TRAGIC: HIT-AND-RUN DRIVER KILLS TWO ON LAGOS-IBADAN EXPRESSWAY
Two male pedestrians were killed in a hit-and-run incident near Kara Bus Stop on the Lagos-Ibadan Expressway in Ogun State...
NEWS: TINUBU MOURNS DEATH OF FORMER INDIAN PM MANMOHAN SINGH
President Bola Tinubu has expressed deep condolences to the government and people of India over the death of former Prime...
INEC TO DESTROY OVER SIX MILLION UNCLAIMED PVCs
The Independent National Electoral Commission is contemplating a policy to withdraw and destroy Permanent Voter Cards that remain uncollected for...
UPDATE: NAVY INTERCEPTS 100, 000LTRS STOLEN CRUDE ALONG ONDO COASTLINE COMMUNITY
Men of The Nigerian Navy, Forward Operating Base (FOB), Igbokoda, have intercepted a boat carrying about 100 thousand litres of...
ONE DEAD, TWO OTHERS INJURED IN NIGER GAS CYLINDER EXPLOSION
A gas explosion at a vulcaniser’s shop at Kpakungun, a suburb of Minna, has killed one person and injured two...