Wani Gada mai shekara Hamsin da daya ya rushe a Taraba.
Takum garin tsohon ministan tsaro kuma tsohon Babban Hafsan hafsoshin Najeriya janaral Theophilus Danjuma ya kare faruwar wani bala’i da sanyin safiyar laraba bayan rushewar wani babban bada a Peva Wanda ya hada garuruwan Wukari da Takum a jihar Taraba.
Wani shaidar gani da ido Mr Torsaa Chieve ya bayyana cewa gadar ya rushe ne biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya na tsawon lokaci a yankin.
Yace da lamarin bai faruwa ba inda ace gwamnatin tarayya taji kukan da mazauna yankin suka dosa yi.
Mai bada shawara ta musamman wa Gwamna jihar Taraba akan shirin NEPAD Dennis Nev Dan asalin yankin yace gadar nada muhimmanci ga cigaban tattalin arzikin yankin kuma bai kama ta ace an barshi cikin mumunar yanayi ba na tsawon lokaci. Acewar sa gadar na yin amfani ga manoma da yan kwangila dake aiki a madasar ruwa na kashimbila tare da Gina tashar wutan lantarki a Wukari.
An Gina gadar a shekara ta 1967 a zamanin mulkin soji na janaral Gowon, kuma janaral Olusegun Obasanjo shine injiniya, an Gina ne saboda baiwa sojojin damar zuwa Barikin soji na 93 Ada Barracks dake Takum.
More Stories
AMOTEKUN RECAPTURES ESCAPED ARMED ROBBERY SUSPECT IN OSUN
The Osun State Command of the Amotekun Corps announced on Friday that its operatives had captured a...
LAGOS STATE GOVT URGES CALM IN IBEJU-LEKKI, ISSUES STERN WARNING ON UNAUTHORISED BAALE INSTALLATIONS
In an effort to promote lasting peace and unity in Ibeju-Lekki and surrounding communities, the Lagos State Government held a...
JUST IN: FG CLOSES ENUGU AIRPORT FOR URGENT RUNWAY REPAIRS
The Federal Airports Authority of Nigeria's Director of Public Affairs and Consumer Protection, Obiageli Orah, announced the temporary closure...
OLUREMI TINUBU LAUNCHES CAMPAIGN TO ERADICATE HIV, SYPHILIS IN SOUTH-WEST
Nigeria’s First Lady, Senator Oluremi Tinubu, has launched the Free To Shine Triple Elimination Campaign in the South-West region,...
EDUCATION: WAEC INTRODUCES VARIATIONS OF PAPERS FOR 2025 WASSCE EXAMS
In a groundbreaking initiative, the West African Examinations Council (WAEC) has announced the introduction of paper variations for the 2025...
LAGOS TARGETS 6 GIGAWATTS IN THREE-YEAR AMBITIOUS CLEAN ENERGY PLAN
Lagos State has officially embarked on an ambitious journey toward energy independence, aiming to generate 6 gigawatts of power within...