1. Rundunar sojin sama na Najeriya sun ruwan boma bomai a sansanin Horo na Boko Haram.

Read Time:30 Second

Air komodo ibikunle Daramola Darektan watsa labarai da Hulda jama’a na sojin sama a wata sanarwa daya fitar ranar Alhamis yace sojin sama na musamman ATF na operation Lafiya dole sun ragar Gaza gurin karban horo Boko Haram dake Malkonory tare da tarwasa motar yaki a Tumbin Rego dake Arewacin Borno.
Daramola yace jami’an leken asiri na sojin sama sun gano Abubuwan bada horo da kuma matasa maza da yawa a sansanin.
Kakakin sojojin saman ya kara da cewa sauran yan kungiyar Boko Haram dake karban boron da suka rage an kama su a wani hari da aka sake kaiwa sansanin.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %