Komitin bincike JCI ya fidda mutun Dari da goma sha biyar dake da hannu a rikicin Kogi.

Read Time:32 Second

Komitin binciki akan wani rigima da ta faru a jihar kogi ya gano mutum115 dake da hannu a haddasa rikicin daya shafi Dekina ,Omala da karamar hukumar Bassa a jihar Kogi.
Shygaban komitin Josiah Majebi ne ya fada yayin gabatar da rohoton komitin wa Gwamna Yahaya Bello da yammacin ranar Alhamis a lokoja amma bai sunayen mutanen ba.
Dayake karban Rohoton Gwamna Bello yayi Alkawarin tabbatar da Adalci tare da Bankado keyer masu laifin don fiskantar hukumci.
Mai bada shawara akan harkokin tsaro a jihar, Navy Komodo jerry Omadara mai murabus yayi kira ga sojojin ruwa dasu kafa ofis a Nkende don inganta yanayin tsaro a yankin.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %