Na saci Babur don na kula da budurwa ta.

Read Time:33 Second

Wani da ake zargi da sata Audu Sharif ya amsa laifin sa cewa ya sack Babur kirar Bajaj don ya Tara kudin kulawa da Budurwar sa.
Dan shekara 18 yan sandar bincike na jihar Naija suka kama shi bayan yayiwa Yakubu Ndannusa fashin Babur.
Barowon Wanda zauna gari banza ne kodayaushe ana ganin sa yana gararranba a Honey Bell Hotel dake Minna, yace ya saci Babur din ne don ya sami kudin kulawa da budurwar sa .
Jami’in Hulda da jama’a na hukumar yan sanda Muhammad Abubakar ya tabbatar da hakan kuma yace an Riga da an kwato mashin din.
Ya kara da cewa za a tura kes din zuwa kotu.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %