Badakakar Ganduje: Yan sanda sun Haram tawa dalibai yin zanga zanga akan Gwamna.

Read Time:31 Second

Yan sanda a jihar kano sun hana reshen kungiyar dalibai na kasa yin zanga zanga don yin kira ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje daya sauka saboda badakalar karban cin hancin dallar Amurka Miliyan Biyar .
An ga Ganduje a cikin vidiyo da dama yana karban cin hanci na dalla miliyan biyar.
Kudin da ake zargin cewa ya karbana daga hannun wani Dan kwangila
Kodashike gwamnan ya sha musanta aikata hakan inda yace bidiyon an shirya ne kana yayi barazanar zai je kotu.
Jaridar Premium Times tace jami’in ta daya kware akan gane hoton bidiyo ya tabbatar da sahihancin bidiyon kamar yadda jaridar Daily Nigerians ta jaddada.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %