Yan bindiga sun yan sanda biyu da fararen hula a Kaduna.

Read Time:18 Second

Rundunar yan sanda jihar Kaduna sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kashe yan sanda biyu da wani farar hula daya a lokacin wani suntiri da misalin karfe biyar da minti Ashirin da biyar ranar laraba a jihar Kaduna.
Hukumar ta bayyana cewa an tura yan sandan bincike don bin sawun makasan da manufar bankado keyar su don hukumta su.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %