Majalisar koli na kula da Addinin musulunci a Najeriya ta mayar da martani akan rikicin Kaduna.

Read Time:27 Second

Majalisar koli na kula da harkokin Addinin islama a Najeriya NSCIA tayi tir da kashe kashen mutanen da basu San hawa ba basu San sauka ba tare da lalata dukiyoyin a jihar Kaduna, majalisar ta kuma gabatarda ta’aziyya ga wadanda suka rasa yan uwan su.
Majalisar ta yabawa baban sufeton yan sanda saboda yadda baiyi wasa ba wajen tura jami’ai na musamman ta hannun mataimakin sa mai kula da shiya ta bakwai don kwantar da tarzoman.
Har’ilayau ta kuma jinjinawa gwamnatin jihar Kaduna saboda kafa dokar hana fita.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %