Matar mai fenti ta haifi tagwaye manne da junan su a keffi.

Read Time:34 Second

Ms Onya yar asalin karamar hukumar Otukpo a jihar Benuwe tare da mijinta mai sana’ar fenti sun sami farin cikin kan farin ciki ta hanyar yi mata aiki aka cire tagwaye a asibitin tarayya dake keffi a wasu yan kwanakin baya.
Acewar Likita Mukhtar Yola na baban asibitin kasa dake Abuja inda aka kwantar da uwa da jariran yace tagwayen sun Mannu da juna kuma suna da cibiya guda amma ya tabbatar cewa za ayi nasarar raba su .
Matar tace tagwayen sune haihuwar ta na biyu tunda tayi aure Sai tayi roko ga masu hannun baiwa dasu taimaka don suna Neman miliyan takwas don yiwa tagwayen aiki su rabu kowa yaci gashin kan sa.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %