Boko Haram: Hukumar soji ta saki wasu kananan yara guda Ashirin da Takwas dake hannun ta
A ranar Alhamis ne hukumar sojojin Najeriya ta mika wasu kananan yara Ashirin da Takwas da aka ce suna da halaka da kungiyar Boko Haram ga Gwamnatin jihar Borno da kuma Asusun kula da yara ta majalisar dinkin duniya.
Kananan yaran an kwato sune daga hannun Boko Haram sai suka kasance a hannun sojojin kafin suka sake su ranar Alhamis. Yaran da aka sakon sai da aka gyara halayensu tukum ta yadda zasu Iya rayuwa a cikin jama’a.
Dayake mika su komandan operation lafiya dole a yankin Arewa ta gabas Manjo janaral Abba Dikko yace hakan baiyi nasaba da muradin kungiyoyin kasa da kasa masu da’awar kare yancin Dan Adam.
Babar sekatariya a ma’aikatar harkokin mata da walwala Hajiya Hauwa mai Musa wacce ta wakilci Gwamnatin jihar Borno tayi godiya ga sojojin saboda sadaukar da kai da kuma Asusun UNICEF saboda taimakawa yara da sauran marasa k
More Stories
OYO GOVT APPROVES N4.5BN FOR BODIJA EXPLOSION VICTIMS
By Aishat Momoh. O. The Oyo State Government has approved the sum of N4.5 billion as financial support to the...
DIASPORA: US DEPORTS 6 NIGERIANS FOR VARIOUS OFFENCES
Six Nigerians have been deported from the United States of America, USA, having been charged with various crimes in the...
BUSINESS: CBN LAUNCHES NON-RESIDENT BVN FOR NIGERIANS IN DIASPORA
The Central Bank of Nigeria (CBN), in collaboration with the Nigeria Inter-Bank Settlement System (NIBSS), has launched the Non-Resident Bank...
ENTERTAINMENT: MEXICAN INFLUENCER SHOT DEAD DURING LIVE STREAM
A Mexican social media influencer was shot dead during a live stream on TikTok, where she had tens of thousands...
FRAUD: EFCC REMOVES FOREIGN NATIONAL FROM CBEX WANTED LIST
The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) has removed a foreign national, Elie Bitar, from the wanted list for Crypto...
CRIME: 73 MINORS ARRESTED FOR SUBSTANCE ABUSE IN BORNO
By Aishat Momoh. O. The Borno State Government has arrested 73 underage children involved in substance abuse. The children...