Boko Haram: Hukumar soji ta saki wasu kananan yara guda Ashirin da Takwas dake hannun ta
A ranar Alhamis ne hukumar sojojin Najeriya ta mika wasu kananan yara Ashirin da Takwas da aka ce suna da halaka da kungiyar Boko Haram...
Ittila’i A Jos yayinda sojoji rufe da fuska suka kashe wani maigadin Banki.
An cigaba da zaman dar dar a tsakanin mazauna birnin jos biyo bayan kashe wani maigadin banki da wasu sojoji rufe da fuska sukayi akan...
