Ittila’i A Jos yayinda sojoji rufe da fuska suka kashe wani maigadin Banki.
An cigaba da zaman dar dar a tsakanin mazauna birnin jos biyo bayan kashe wani maigadin banki da wasu sojoji rufe da fuska sukayi akan titin Ahmadu Bello .
Mazauna yankin sun bukaci Adalci wa Linus Edogwu wanda sojojin suka harbeshi da bindiga a bakin kofar shiga bankin.
Wani shaidan gani da ido yace lamarin ya farune a ranar litinin 22 ga watan Oktoba da misalin karfe uku bayan bankin ya daina aiki da kostomomin sa.
Kakakin jami’an soji na musamman karkashin operation safe haven Majo Umar Adams a wata sanarwa daya fitar ya tabbatar da kisan wanda ya bayyana a matsayin abun nadama.
Komandar OPSH yayi amfani da damar wajen gabatarda ta’aziya ga iyalen Edogwu , hukumar gudanarwan bankin da kuma iyalen jami’ai da suka ji ciwo.
Ya jaddada cewa abunda sojojin sukayi ya sabawa ka’idojin aiki.
More Stories
KWARA SHUTS TWO SECONDARY SCHOOLS OVER UNREST
By Aishat Momoh. O. Following several instances of student disturbance, the Kwara State Government has mandated the immediate closure of...
OYO GOVT APPROVES N4.5BN FOR BODIJA EXPLOSION VICTIMS
By Aishat Momoh. O. The Oyo State Government has approved the sum of N4.5 billion as financial support to the...
DIASPORA: US DEPORTS 6 NIGERIANS FOR VARIOUS OFFENCES
Six Nigerians have been deported from the United States of America, USA, having been charged with various crimes in the...
BUSINESS: CBN LAUNCHES NON-RESIDENT BVN FOR NIGERIANS IN DIASPORA
The Central Bank of Nigeria (CBN), in collaboration with the Nigeria Inter-Bank Settlement System (NIBSS), has launched the Non-Resident Bank...
ENTERTAINMENT: MEXICAN INFLUENCER SHOT DEAD DURING LIVE STREAM
A Mexican social media influencer was shot dead during a live stream on TikTok, where she had tens of thousands...
FRAUD: EFCC REMOVES FOREIGN NATIONAL FROM CBEX WANTED LIST
The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) has removed a foreign national, Elie Bitar, from the wanted list for Crypto...